Rashin iya kama ludayin Ali Sherrif ne ya sa Boko Haram ta kafu har ta kai yanzu
Kashim Shettima ya fadi hakanne Yau a taron tunawa d amarigayi Janar Murtala Mohammed.
Kashim Shettima ya fadi hakanne Yau a taron tunawa d amarigayi Janar Murtala Mohammed.
Yace kofarsa a bude take domin a shirya.
Itama Kungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid ta lallasa Osasuna da ci 3 – 1.
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami'anta hadin kai yadda ya kamata.
“ Na yi ma Najeriya da shugabanninta addu’a” Aisha ta ce.
Gwamnan yace duk wadanda suke aikata wannan aiki ba sa kyauta ma jihar
Buhari ya tafi hutu kasar Ingila inda yayi amfani da hakan domin duba lafiyarsa.
Addu’a ne kawai zai fi a gareshi daga gare mu baki daya.
An samo kudaden ne gidansa da ke Kaduna.
Allah ya kara wa Shugaban kasa lafiya. Amin.