Sabuwar cuta ta kashe dalibai 3 a jihar Zamfara
Kwamishinan ya fadi hakan ne wa manema labarai ranar Laraba a Gusau.
Kwamishinan ya fadi hakan ne wa manema labarai ranar Laraba a Gusau.
Grace John, malaman makaranta ta ce wannan abu baiyi mata dadi ba.
Ahmed Lawan da Yusuf Lasun na daga cikin tawagar.
“ Kudin wutan ma za su dunga biya ne ta wayar tafi da gidanka idan suka so.”
Ayuba Wabba yace dole ne fa a kirkiro wata doka da zata kare irin wadannan mutanen.
Babangida ya dawo daga kasar Switzerland ranar Lahadi bayan makonni 7 da ya yi a kasar ya na ganin likitoci.
Yace dole a bari mutane su zabi abunda suke so ba tare da wani yayi kakagida akan komai ba.
Jam’iyyar ta ce ta yi hakanne domin hada kan ‘ya’yan jamiyyyar a jihohin da ake da matsaloliJam’iyyar ta ce ta...
Yace hakan zai kare su daga musamman cutar kanjamau.