Kotu ta ba da belin Shema
Alkali Ibrahim Bako da ya yanke hukuncin hakan a garin Katsina ya ce kotun tana da ikon sauraren wannan shari'a
Alkali Ibrahim Bako da ya yanke hukuncin hakan a garin Katsina ya ce kotun tana da ikon sauraren wannan shari'a
Gwamnan yace ko jiya Sojoji sun kama wadansu ‘yan kungiyar book Haram su hudu a jihar.
Shugaba Buhari ya mika godiyarsa da irin damuwa, soyayya da kulawar da mutanen Najeriya suke yi masa
Makarfi yace yana da yakinin cewa kotun koli za ta yi adalci a shari'ar su da suka kai gabanta.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.
Yace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.
Yana kuma kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.
An gudanar da Addu’o’in ne a garin Miga dake jihar Jigawa.
Yace komai zai canza kuma sune za suyi dariya daga karshe.
PDP tace Jam’iyyar APC na yi mata zagon kasa akan wannan rikici.