Shin da gaske ne wai wasu sun rika cin naman junasu bayan an yi musu Rigakafin Korona a wasu kasashe? – Binciken Dubawa
Hoton, wanda wata mai amfani da shafin Twitter ce ta fara saka shi da wasa tana cewa nan da watan...
Hoton, wanda wata mai amfani da shafin Twitter ce ta fara saka shi da wasa tana cewa nan da watan...
Ana iya amfani da tarihin lafiyar mai dauke da cutar ne a gano ta. Sannan a dauki ruwan da ke...
Mako daya bayan kisar Funke Olakunrin, diyar daya daga cikin shugabanin Yarbawa wato Reuben Fasoranti Obasanjo ya rubuta wasikar.
Gidauniyar Dangote ta dukufa ne wajen inganta rayuwar mutane a nahiyar Afirka a fannonin kiwon lafiya, illimi, da aiyukan dogaro-da-kai.
DUBAWA ta sake tuntubar Dr Shapira domin karin bayani. Zamu bayyana cikakken bayani daga bakin ta nan ba da dadewa...
Ruwan nono ne abinci mafi inganci wa jarirai har da wadanda aka tabbatar cewa iyayensu na dauke da cutar coronavirus.
Daga cikin allurai milliyan 88 da aka baiwa Afirka a matakin farko, kason Najeriya ya fi na kowa yawa domin...
A karshe kuma ita kanta hukumar Lafiya ta duniya ta gargadi mutane da ke amfani da magungunan da su gaggauta...
A dalilin ganin irin wannan rudani da hakan ke haifarwa, Dubawa ta fantsama domin bin diddigin maganganun sannan da fede...
Sai dai kuma, bincike da DUBAWA ta yi ya karyata wannan zance na sa.