RA’AYIN PREMIUM TIMES: Domin sake nazari tallafin man fetur, ya kamata a sake bin diddigin asusun gwamnatin tarayya tun daga shekarar 2023
Wannan bincike kuma sai ya duba batun “kuɗin tallafin samar da wadataccen makamashi” ga NNPCL na Naira tiriliyan 7.1 a...






































