Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci shugabannin APC na Neja da su goyi bayan sauye-sauyen Tinubu
Ministan ya ce Tinubu ya gaji ƙasar cikin mawuyacin yanayin tattalin arziki da tsaro lokacin da ya hau mulki a
Ministan ya ce Tinubu ya gaji ƙasar cikin mawuyacin yanayin tattalin arziki da tsaro lokacin da ya hau mulki a
Ya ce masu binciken za su tantance yadda aka kashe kuɗaɗen da kuma ko an yi amfani da su yadda...
Shugaban Majalisar Gudanarwar KASU, Dakta Ibrahim Umar, ya ce ilimi na daga cikin manyan abubuwan da gwamnatin Uba Sani ta...
Idris ya yi gargaɗi kan yunƙurin nuna matsalolin tsaron Nijeriya a matsayin yaƙin addini, yana mai cewa ’yan ta’adda da...
Ƙara wani bene a kan irin wannan tsohon gini ka iya jefa rayukanmu mu da ke zaune kusa da gidan...
A nata ɓangaren, Saudiyya ta ƙaddamar da hare-haren ramuwar gayya kan Houthi kwana guda bayan harin ranar Litinin.
Shugaban Ƙasar ya yi wa ɗan Majalisar fatan ƙarin ƙarfi, ƙoshin lafiya, hikima da samun cikakkiyar nasara a shekaru masu...
Tawagar ta samu jagorancin Badaru Umar, wani makusancin siyasar Gawuna kuma tsohon shugaban Karamar Hukumar Ungogo.
Sabuwar tunatarwar na nufin maniyyatan Hajjin 2027 na da wa’adin zuwa 26 ga Satumba domin cika muhimmin matakin farko na...
Ya ce hakan na nuna yadda hukumomin kula da iyakoki, bayanan sirri da hukumomin kula da makamai za su iya...