Zanga-Zangar #EndSARS: Akwai Abinda ‘Yan Kudancin Najeriya ke Nufi, Daga Mustapha Soron Dinki
Ina baiwa matasan Arewa shawara da su janye jikinsu daga zanga-zangar karya.
Ina baiwa matasan Arewa shawara da su janye jikinsu daga zanga-zangar karya.
Saboda haka wallahi, ina kira ga 'yan arewa da mu farka, mu san irin kulle-kulle, da makircin da ake kulla...
Kada su kuskura su biye wa mutanen kudu da ajandodin su wanda turawa ne wanda shiri ne na tarwatsa Arewa...
Fitaccen malamin addinin musulunci, mazaunin garin Kaduna, ya yi karin bayani kan yadda ake kudanar da zanga-zanga a shari'an ce.
Ya zama babban kalubale ga Gwamnatin Shugaba Buhari ta lalubo inda gaskiyar matsalar ta ke, ba sai an dauki lokaci...
Tun da aka fara wannan zanga-zanga da wanda ya san su da wadanda ba su san su ba duk sun...
wane taro wakilinmu ya taba yi na tallafawa dalibai su samu ingantaccen ilimi tunda ya fara wakiltar mu?
Idan ana maganar rashin tsaro, yawaitar fashi da makami a wancan lokaci ba'a magana! Akwai kwanta-kwanta, akwai masu bin gidaje,...
Kuma sannan duk wadannan mutane da suke adawa da Sarki Sanusi II, duk magautan sa, idan an tara su aka...
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna