Ƙungiyar Kare ƴan Jarida ta Duniya ta karrama mawallafin PREMIUM TIMES da kyauta mafi daraja ta aikin jarida a duniya
An karrama Dapo tare da wasu mashahuran ƴan jarida uku na duniya da su ka fito daga kasashe daban-daban.
An karrama Dapo tare da wasu mashahuran ƴan jarida uku na duniya da su ka fito daga kasashe daban-daban.
on haka ya kamata shugaba Buhari ya sani cewa, akwai barayi da maciya amanar kasa a kusa da shi.
A cikin makonni biyu zuwa uku da duka wuce kusan duk kwana daya zuwa biyu sai kaji mahara sun dira...
Idan za mu soma gyara rashin adalcin da aka yi wajen tunɓuke sarakuna, sai El-Rufai ya fara gyara wasu kura-kuren...
Duk wanda ya jibinci wani abu daga lamarin ‘ya’ya mata, sannan kuma ya kyautata masu, to zasu kasance sutura da...
Kuma Ambasada Ahmad ɗa ne ga Alhaji Nuhu Bamalli tsohon Magajin Garin Zazzau, kuma tsohon minista a Najeriya.
Ashe mutumiyar kirki ce! Wadanda mu ke kallon na kirkin, ashe su ne baragurbin da suka bar mu a gurbin...
Duk wanda zai fito ya rika zuga matasa su yi wa shugabannin sa bore, ya rika sabawa kiran malamai ba...
Daga karshen makala ta, zan rufe da fassarar taken kasar mu Najeriya, domin mu kara sanin me ya kunsa, kuma...
Ina baiwa matasan Arewa shawara da su janye jikinsu daga zanga-zangar karya.