MATSALAR TSARO: Turji ƙaryar ka ta ƙare, za mu yi maka kamun-kazar-kuku – Babban Hafsan Hafsoshi
Za mu kawar da wannan matsalar cikin ƙanƙanen lokaci. Kuma ina kira ga jama'a su ci gaba da ba mu...
Za mu kawar da wannan matsalar cikin ƙanƙanen lokaci. Kuma ina kira ga jama'a su ci gaba da ba mu...
A kula da kan iyakokin mu sosai, saboda ta nan ake shigo da ɗimbin manyan makaman da masu ta'addanci ke...
Ana bai wa jihohi da ƙananan hukumomi kuɗaɗe ne kowane wata domin su aiwatar da ayyukan raya jihohi da yankunan...
Jihar Jigawa, a ƙarƙashin mulkin gwamna Namadi, ta faɗaɗa shirin noman alkama, noman zoɓo, noman riɗi, shinkafa
Tuni su kuma masu gidajen mai suka maida farashin tsakanin Naira 930 har zuwa Naira 1,200 kowace lita ɗaya.
Mun amince bisa yarjejeniya cewa za mu ɗaga ƙafa. Majalisar Tarayya ita ma ta na kan batun, kamar yadda mu...
Chinda ya ce NNPCL ya yi azarɓaɓin ƙara farashin litar fetur ba tare da yin nazari, tunani da tuntuɓar kowa...
Kaka ce ga Murtala Yar'Adua Tsohon Ƙaramin Ministan Tsaro a lokacin Gwamnatin Goodluck Ebele Jonathan.
Daga yanzu masu motoci za su daina yawan fama da gyaran inji. Saboda man mu ko na Amerika bai fishi...
Sai dai kuma ba a bayyana sunan wurin da aka maida Peter Afunanya ba. Kuma ba a bayyana sunan wanda...