Za mu tona asirin masu shanmu basilla a ɓangaren man fetur a Najeriya – Sanata Kawu Sumaila
Wani bincike ya nuna cewa sashen iskar gas ya samu maki 53 cikin 100 wanda ƙarara ya fito da gazawar...
Wani bincike ya nuna cewa sashen iskar gas ya samu maki 53 cikin 100 wanda ƙarara ya fito da gazawar...
Ya ce gwamnatin tarayya na ci gaba da ba wa hukuma goyon baya domin magance matsalar da tabbatar da tsaro.
Na farko, kowa ya sani a wannan kasa tsarin tsirga-tsirga wato transportation, kama da hanyoyin motar, motocin da ake jigilar...
Ƙasa da shekara ɗaya an samu sama da mutane goma sha biyu da suka nuna sha'war zama shugabannin jami'o'i. Don...
Maida wa waɗanda suka siya katin kira na waya da kashi 10 cikin 100 na kuɗin katin waya da aka...
Madatsar na da ƙarfin samar da wutar lantarki har megawat 40 wanda ake sa ran zai taimaka wajen bunƙasar tattalin...
Ƴan sanda sun bayyana cewa mafi yawa daga cikin waɗanda suka rasu, sun mutu sanadiyar tsaya kallon gobarar lokacin da...
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da mafi karancin albashi na N71,500 ga ma’aikatan jihar daga watan Oktoba.
Sanata Sumaila, zan dakatar da kai, domin ka kauce daga ainihin abinda muke tattaunawa a kai. Ka koma ka zauna.
Matsanancin son duniya da kuma tsananin ki ko gudun lahira, alhali Allah ya fada muna lahira ita ce mafi alkhairi.