Me ya sa gari kamar Kano za a ce babu wuta, kuma ba wata huɓɓasawa da gwamnati da ƴan kasuwa ke yi wajen samar da wutar? Daga Anas Isah
Wannan kalamai fa na zuwa ne a lokacin da a Najeriya ake fama da tsananin duhu da tsayawar komai cak....
Wannan kalamai fa na zuwa ne a lokacin da a Najeriya ake fama da tsananin duhu da tsayawar komai cak....
Ita ma Ifeoma Uddoh, wacce ta kafa ƙungiyar Shecluded, ta nuna farin cikinta da wannan haɗin guiwa da ta suka...
Gidan man NIPCO kuwa motocinsa 8 sun sami mai lita 360,161 da ya kama an fitar da motar mai 98...
Har'ila yau, Babafemi ya ce, sanatan ya yi ƙoƙarin hana hukumar kai yaran nasa zuwa kotu amma hukumar ta ƙi...
Tsohon ɗan majalisar ya wakilci Bagwai/Shannon a majalisar wakilai daga Kano a shekarun 1999 to 2015.
Bayan Nwoye, an samu ƙarin wasu da suka tabbatar da irin wannan yunƙuri a jihohinsu game da kuɗaɗen ƙananan hukumomi.
Wannan manufofi, wanda ana yine domin gina tattalin arziki, basa amfani, sai dema cusa mutanen suke cikin azaba.
Sai dai bayan sanar da sakamakon zaɓen da shugaban hukumar zaɓen ta yi, Hajara Mohammed, ya nuna APC ce ta...
Akwai ɗan sandan da ya rasa ransa wanda ke ta ƙoƙarin korar mutane daga wurin bayan faɗuwar tankar, amma ina,...
Daga nan ya ba da tabbacin cewa lallai zai kai wannan batu gaban kotu domin zargin ɓata masa suna da...