Tinubu na ƙoƙarin murƙushe jam’iyyun adawa ne don mai da APC jam’iyya tilo a Najeriya – PDP
Sakataren jam’iyyar PDP, Samuel Anyanwu, ya zargi shugaban ƙasa Bola Tinubu da jam’iyyar APC da ƙoƙarin mai da Najeriya ƙasa...
Sakataren jam’iyyar PDP, Samuel Anyanwu, ya zargi shugaban ƙasa Bola Tinubu da jam’iyyar APC da ƙoƙarin mai da Najeriya ƙasa...
Kowa ya san Nurudeen Alowonle Yusuf. Yana da ayyuka masu yawa a kansa kuma na yi murna da rundunar sojin...
Shugaban kwamitin bindiddigin ayyukan gwamnati na majalisar dattawa Adeola Olamilekan, da takwaransa na majalisar wakilai, Abubakar Bichi
Babban hafsan tsaron Najeriya (CDS), Christopher Musa, ya ce rundunar sojin Najeriya shirye take da fuskanci kowacce irin tuhuma da...
Tawagar ta kunshi kwamishinonin hukumar NAHCON su uku da wakilai daga hukumomin jin dadin Alhazai na jihohi
Akwai alamun samun bunƙasar tattalin arziƙi a cikin shekarar 2025 a ƙananan hukumomi,” in ji Danja. Ya kuma yaba wa
Ya kuma jaddada samar da kyakkyawan yanayi domin bunƙasa ƙwazo da ƙwarewa da samar da ayyukan masu kyakkyawan albashi.
A ranar Laraba, El-Rufai da Otunba Segun Showunmi, tsohon kakakin Atiku da kuma Hamza Almustapha suka ziyarci jam'iyyar SDP a...
Najeriya a halin yanzu na cikin tsaka mai wuya la’akari da zarge-zargen da ƙasar Nijar ta yi wa Najeriya na...
A yayin da hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON) ke cigaba da shirye-shiryen aikin Hajjin bana na 2025, shugaban hukumar, farfesa...