HAJJIN 2025: NAHCON ta gana da kamfanonin jigilar alhazai tare da tattauna muhimman batutuwa a Saudiyya
Wannan kira na zuwa ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Fatima Usara ta fitar a ranar...
Wannan kira na zuwa ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Fatima Usara ta fitar a ranar...
Wannan dai na cikin wani jawabi da mai magana da yawun shugaban ƙasa Bayo Onanunga ya fatar a ranar Juma’a...
Matawalle ya yi wannan roƙo ne a yayin kare kasafin kuɗin ma’aikatar tsaro a gaban kwamitin tsaro na majalisar dattawa...
Ƙungiyar hukumomin jin daɗin alhazai ta taka rawa sosai a yayin wannan tattaunawa domin tabbatar da an inganta walwalar alhazan...
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya buƙaci ‘yan majalisa da su bai wa batun kasafin kuɗin 2025 da na gyaran...
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa ‘yan bijilantin da aka kashe suna cikin rundunar tsaro ta kare mutanen Zamfara da aka...
Muƙaddashin ministan Hajji da Ummara, Dr Abdulfatah Masahat ne ya wakilci Kasar Saudiyya a wajen bikin rattaba hannun.
Har’ila yau, ba a yarda jami’an su yi ta’ammali da wani abin maye ba a bakin aiki ko ba a...
Sannan Tinubu ya gode wa shugaba Xi Jinping kan walimar da ya shirya masa a yayin ziyarar da ya kai...
A matsayinta na ma’aikaciyar banki, ta yi ƙoƙarin rufe manhajar asusunta na banki ta hanayar sanya lambobin shiga bisa kuskure.