Shugaban rukunin jami’o’in MAAUN, ya naɗa Farfesa Ibrahim Lawal a matsayin Shugaban MAAUN Niger-Maradi
Kafin naɗinsa, Farfesa Lawal ya yi aiki a Jami’ar Bayero Kano, inda ya taɓa zama Shugaban Faculty of Computing, tare...
Kafin naɗinsa, Farfesa Lawal ya yi aiki a Jami’ar Bayero Kano, inda ya taɓa zama Shugaban Faculty of Computing, tare...
Shugaban Ƙasar ya kuma bayyana Najeriya a matsayin ƙasa mai matuƙar muhimmanci ga zaman lafiyar yankin saboda matsayinta
Akwanga, wanda a baya yake matsayin General Hospital, yanzu Shugaba Tinubu ya amince da ɗaga darajarsa zuwa Asibitin
Kano ta ware Naira biliyan 69.84 domin biyan basussuka a kasafin kuɗin 2026, yayin da Gombe ta ware kusan Naira...
Kafin bayyana waɗannan bayanai, asusun da ke First Bank kaɗai aka sani cewa EFCC ta sanya wa takunkumin cire kuɗi.
Sanatan ya musanta cewa shugaban ƙasar yana adawa da Cocin Katolika, inda ya ce Tinubu ya daɗe yana da kyakkyawar...
Haka kuma, ya yabawa shugaban BUA kan jajircewarsa wajen ayyukan jin ƙai, musamman a fannonin ilimi, kiwon lafiya
Atiku ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin sadarwa, Phrank Shaibu, ya...
Haka kuma, Shugaban Ƙasar ya jinjina wa jagorancin Manajan Darakta/Babban Jami'in Gudanarwa, Mista Akintunde
Sheikh Maraya ya kara da cewa gwamnan ya kuma cika alkawarin samar wa iyalan gida mai dakuna uku, yana mai...