Yadda hare-haren ‘yan bindiga sun raba mutum 484 da muhallansu a Zamfara, adadin ‘yan gudun hijira a Arewa maso Yamma ya kai sama da 800,000 – IOM
IOM ta bayyana cewa mafi gaggawar buƙatun waɗanda abin ya shafa sun haɗa da abinci, matsugunan wucin gadi da kuma...






































