Babu ruwan mu a rikicin yankin Kudancin Kaduna – Inji Kungiyar Miyatti Allah
Mu na kalubalantar duk wani da yake da shaidar cewa muna da hannu a rikici kaduna da ya kai mu...
Mu na kalubalantar duk wani da yake da shaidar cewa muna da hannu a rikici kaduna da ya kai mu...
An sako ma'aikatan gidan jaridar Premium Times din tun jiya
'Yansandan sun tafi da shugaban kamfanin Dapo Olorunyomi
Gwamnati ta tsare shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky bayan arangamar da kungiyar tayi da sojojin Najeriya a garin Zariya.
An saka dokar hana walwala a karamar hukmar Zango Kataf na awoyi 24
Sola dai ya rasa ransa a dalilin hakan.
https://youtu.be/vgk6ryHzZcQ
Gwamnati ta gaiyaci yan kungiyan da su zo suma a tafi dajin ranar litinin da su.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya amince da nadin Mohammed Tanko a matsayin sabon shugaban Jam'ian jihar Kaduna wato, KASU....
Dan wasan finafinan Hausa kuma mawaki, Adam Zango zai yi wasa a kasar Canada bayan wata gaiyata ta musamman da...