Sakon Buhari ga ‘yan Najeriya
Babban hanyar da zan bi na saka muku shi ne na sake sadaukar da kaina wajen yi muku aiki, kare...
Babban hanyar da zan bi na saka muku shi ne na sake sadaukar da kaina wajen yi muku aiki, kare...
Bayan haka kuma ya musanta rade-radin da ake ta yadawa wai mataimakinsa Yemi Osinbajo zai cigaba da rike kasar.
Matasa a garin Bauchi suna nuna farincikinsu
Gwamna Abubakar da tawogan sa sun duba wuraren da ake gudanar da wannan aikine a makon da ya gabata.
“ Abin da ya kamata su sa ido akai shine, shin ina yin aikin ko A’a.”
A makon nan ne wasu 'yan bindiga sukayi garkuwa da wadansu matafiya a titin
Adeyeye ya yi kira ga Sheriff da ya daina nuna kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP.
Buhari na ganawa da Mataimakin shugaban kasa.
Jami'an gwamnati da shugabannin ma'aiaktun gwamnati suka tarbi shugaban kasan.