Dole Hameed Ali ya bayyana a gaban mu ranar Laraba sanye da kayan Kwastam – Inji Majalisar Dattijai
Majalisar ta ce dole ya bayyana gobe kuma cikin Unifom din kwastam.
Majalisar ta ce dole ya bayyana gobe kuma cikin Unifom din kwastam.
Ba mu gamsu da damar da Hameed Ali ya nema ba.
Yanzu dai za’a kaisu kotu domin yanke musu tara da kuma hora su.
Buhari ya dawo kasa Najeriya ne ranar Juma’a.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sha kayi a hannun Deportivo da ci 2 da 1. Rashin shahararren dan wasanta...
Awoyi bayan sanar da kashe wadansu makiyaya biyu a Anguwan Yashi dake karamar hukumar Jema'a, kudancin Kaduna an sake tsinto...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Mahmuda Aliyu Shinkafi ya canza sheka zuwa jam'iyyar APC. Mahmuda ne dan takaran gwamnan jihar a...
An kama mutane 9 a dililin hakan.
Rarara ya kuranta sannan ya yabi Buhari kuma ya yi masa addu'ar samun karin lafiya.
Gwallaga ya kuma soke rakumi sannan ya bada sadakar naman ga mutane domin ci gaba da yi wa Buhari addu’ar...