Buhari ya nada sababbin shugabannin Bankin Manoma
Blessing Lere-Adams ta ce shugaban kasa yayi hakanne domin ya dada samar da sauki ga manoman kasa Najeria.
Blessing Lere-Adams ta ce shugaban kasa yayi hakanne domin ya dada samar da sauki ga manoman kasa Najeria.
Sarki Sanusi yace ya kamata a dunga ba mutanen da suka cancanta ne koda ba daga yankin da ya kamata...
Bayan sace mutane da akeyi barayi na sata kamar babu gobe a hanyar.
Sakataren gwamnatin tarayya Babachir ya ce ba zai halarci zaman kwamitin Shehu Sani Ba
A shekarar 1993 ne aka fara bikin wannan rana, domin tunasar da al'ummar duniya muhimmancin samun tsaftataccen ruwa sha.
Nafisat ta rubuta cewa “ Na gama hutun, na dawo, duk da cewa dama can ban tafi ko ina ba.
Malami yace ofishinsa ta rubuta ma majalisar dattijai haka itama.
Yace ‘yan sanda a jihar ba za suyi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda aka kama yana aikata irin wannan...
Janar David yace bai ga dalilin da zai sa wai ace maganar saka riga ya zama abin tada hankali ba.
El-Rufai yayi hakan ne domin mutane su ga kamar abin kirkine yayi