Hajj 2026: Yadda Hukumar Alhazai ta ƙasa NAHCON ta shirya addu’o’i na musamman ga Najeriya a filin Arfah
Zaman addu’ar ya samu halartar mambobin Kwamitin Malamai na Kasa na NAHCON, wasu ‘yan majalisar tarayya, jami’an hukumar da
Zaman addu’ar ya samu halartar mambobin Kwamitin Malamai na Kasa na NAHCON, wasu ‘yan majalisar tarayya, jami’an hukumar da
Hukumar ta yabawa shugabanni da ma’aikatan NAHCON bisa sadaukarwa da jajircewar da suka nuna yayin gudanar da aikin hajji.
Duk da haka, magoya bayan jam’iyyar sun bayyana cewa zaɓen ya samu halartar jama’a sosai a wasu jihohin, musamman Legas
Ana kallon takarar a matsayin ɗaya daga cikin fafatawar siyasa mafi zafi a arewa maso gabas, musamman ganin yadda Pantami
Ya ƙara da cewa jam’iyyar za ta shawo kan duk wata matsala da ke cikinta kafin babban zaɓen ƙasa mai...
Jihohin Legas, Adamawa da Kaduna sune suka cira tuta, inda suka kwarara wa Tinubu mafi yawan kuri'u.
Masu nazarin siyasa na ganin cewa idan ADC ta bai wa Ashiru tikitin takara, hakan na iya sanya zaben gwamnan...
Lamarin ya biyo bayan nasarar da ya samu ne a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar in da ya doke abokin...
Sai dai ICPC ta musanta zarge-zargen, tana mai cewa tana bin doka da ka’idojin da suka dace wajen tsare mutane.
Hukuncin ya ƙara buɗe ƙofa ga ‘yan siyasa da dama da aka hana tikiti ko aka ce an tafka musu...