Hotuna: Ganduje ya Kaddamar da dakarun Hisbah 5000
Gwamnan ya yaba da yadda Yan Hisban suke gudanar da aikin su inda yace za'a duba yiyuwar kara musu albashi.
Gwamnan ya yaba da yadda Yan Hisban suke gudanar da aikin su inda yace za'a duba yiyuwar kara musu albashi.
Jaridar PREMIUM TIMES ta rawaito yadda Yan Bindigar suka arce da daliban a ranar 17 na watan Yuli a harabar...
Duk da haka Yan Bindigar sunki su sake Sarkin sai da aka kara musu wasu miliyoyin nairori kafin suka sake...
Sanarwar tace an tura Ɗan Sandan ne aiki a gidan gwamnati a inda daga bisani aka tura shi ofishin Abdullahi...
Yace gwannatin Muhammad Badaru ta kashe kuɗi har Naira Biliyan ₦22 cikin shekaru shida wajen samar da ruwan sha ga...
Yace ba sai a siyasa kawai ba mutum zai iya taimakawa al'ummarsa ba, yace yakamata Yan siyasa su nemi sana'a...
Marigayi Sarkin Sudan, Sa'idu Namaska, ya rasu ranar Alhamis din ta ta gabata bayan shafe shekaru 47 yana mulkin Kontagora.
Daya daga cikin hadiman gwamnan Kano Ibrahim Abubakr ya bayyana rasuwar maimartaba marigayi sarki Ibrahim a shafin Facebook din sa.
Gwamnan Badaru yace duk wadanda aka kama da laifin garkuwa da mutane a rugagen Fulani suke ajiye mutanen domin neman...
Dukkaninsu su biyun Hashimu da Galambi suna adawa da Shugabancin Jam'iyyar a Karamar hukumar ta Gwaram kuma sunki yiwa gwamna...