Kotu ta daure magidanci saboda satar wutan lantarki a Kano
Kamfanin raba wutar lantarkin ta KEDCO tayi karar magidancin da kaninsa, suna zarginsu da satar wutar harna wata 15.
Kamfanin raba wutar lantarkin ta KEDCO tayi karar magidancin da kaninsa, suna zarginsu da satar wutar harna wata 15.
Allah yayiwa shugaban Karamar Hukamar Birniwa, Muhammad Jaji-Dole, dake Jihar Jigawa rasuwa.
Kullum yana hanyar yiwa Buhari da APC aiki daga can sai can ya kasa samun nutsuwa ya zauna a Jigawa
Gwarzayen sun kara da masu karatu da yawa in da a karshe suka yi nasara a matakin karatun izufi 60...
Ba wani mutum mai hankali da zaiyi shakku kan ingancin allurar rigakafin korona saboda hukumar lafiya ta duniya ta amince...
Sarkin yabi duk ka'idojin da ake bi kafin ayi masa rigakafin, inji Talaki.
Masu zanga-zangan sun su ba za su bari kowa ya shiga harabar majalisar ba sai an biya musu hakkunan su.
A jihar Zamfara ma gobara ce ta lashe shaguna sama da 63 a babban kasuwa dake Tudun wada a Gusau,...
Bidiyon na buge ne, muna shirin tabbatar da hakan, bana so in fada abinda muke yi, amma ina tabbatar maka...
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta kama mota dankare da jarkoki da kwalaben giya a karamar hukumar Kazaure, Jihar Jigawa.