An kori dan sandan da ya yi sakaci wanda ya yi kisa da fyaden yarinya ya gudu
Wanda ake zargin dai matashi da ke cikin shekarar karatu ta biyu a Jami’ar Fatakwal.
Wanda ake zargin dai matashi da ke cikin shekarar karatu ta biyu a Jami’ar Fatakwal.
Group B: Bayern Munich, Paris Saint-Germain, Anderlecht, Celtic.
Dubai ya zama wani tudun-mun-tsira ga manyan barayin gwamnati, wadanda su ka yi kaka-gida a can.
Sai dai kawai shi Fayose ya karyata cewa ya yi wacan ikirari na alkawarin kashe kan sa da ya ce...
PREMIUM TIMES HAUSA za ta rika kawo muku bayanan yadda taron ke gudana daki-daki.
Da ya ke masu jawabin maraba, Farfesa Rasheed ya jinjina wa Dangote kan wannan gaban-gabarar aiki da ya kinkimo.
Wata rana matar George Bush na farko wato Barbara Bush, ta na wanka a kandami (swimming pool) a fadar White...
Dama dai tun da farko Gwamnatin Saudi Arabiya ta bayyana wannan rana a matsayin ranar 10 Ga Zul Hajji, ranar...
Kamata ya yi a ce tun ranar 8 Ga Mayu, 2017 ne ya karbi rahoton, amma sai Buhari ya tafi...
Mathew Ndagoso, wanda shi ne kakakin su, shi ne ya bayyana hakan a wani taron kwana biyu da su ka...