Addu’a ta biya, ruwan sama ya sauka a Dutsi, Mani da Ingawa, Jihar Katsina
Hakan kuwa ya faru ne a cikin watan Agusta, lokacin da ake ruwa marka-marka a wasu garuruwa har ya na...
Hakan kuwa ya faru ne a cikin watan Agusta, lokacin da ake ruwa marka-marka a wasu garuruwa har ya na...
Ganau ba jiyau ba, ya shaida wa wakokin mu cewa, a ranar Talatar da ta gabata, ya je Karamar Hukumar...
Kungiyar ta ki halartar taron ne, wanda ake ganin za a zauna a samu maslahar kawo karshen yajin aikin da...
Kungiyoyi biyu da suka kai ga wasan kusa da na karshe kowacen su ta samu kyautar naira dubu dari biyu...
Ana sa ran za su yi na su taron raba-gardamar a hedikwatar su da ke Abuja.
Sanata Kanti Bello shi ne Sanatan Shiyyar Daura, daga Jihar Katsina, tsakanin 2003-2007 da kuma 2007-2011.
Ministan ya yi tir da munanan kalaman kiyayya ya na mai gargadin masu zuguguta kalaman su kuka da kan su.
"Ina mai nadamar yaudara ta da aka yi aka sa ni wannan mummunar hanyar kisan jama'a.
Nnamdi Kanu tare da wasu da aka kama su tare, su na fuskantar tuhumar cin amanar kasa ne.
Sarkin Musulmi ya kara da cewa irin wadannan mahaddasa fitina da masu kitsa karairayi su na watsawa, dukkan su ya...