Plateau United ta lashe kofin zakarun gasar kwallon kafa ta kasa
Alkalin wasa dai ya tashi wasan tun kafin lokacin tashi ya yi, kasancewa kowa na ran sa.
Alkalin wasa dai ya tashi wasan tun kafin lokacin tashi ya yi, kasancewa kowa na ran sa.
Ita ma ministar ta ce zuwa yau ba ta yi ido-da-ido da Shugaban Kasa ba
Shugabannin kungiyar sun bayyana cewa duk da dai sun amince da yarjejeniyar, za su mika tayin da gwamnati ta yi...
Wadanda aka kama din dai sun kuma bayyana cewa su ne su ka sace dalibai mata a kwalejin ilmi ta...
Kungiyar ta ce za su yi wa kowane gwamna wannan tonon silili ne a jihar sa.
Wata kungiya mai zaman kan ta ce, mai suna International Crisis Group (ICG) ta yi wannan gargadin.
Ya yi wannan jawabin ne a Kano, tare da Ministan Yada Labarai a wurin taron Kwararru Kan Harkokin Sadarwa.
Majiya ta ce nan take Inusa ya fadi somamme. Ba a jima ba kuma ya mutu a cikin fage, a...
Bayan an bi sawu, sai aka tabbatar da cewa ya tunjuma cikin rijiya. Kuma aka tsamo gawar sa.
Muna kuma shaida muku cewa a cikin wadanda aka rasa akwai jami'in Hukumar Alhazai guda daya