DINO MELAYE: INEC ta fara sabon shirin yi masa kiranye
hukumar na sanarwa cewa a ranar Litinin, 18 Ga Satumba, 2017 za ta sake tsara sabon jadawalin ranakun da za...
hukumar na sanarwa cewa a ranar Litinin, 18 Ga Satumba, 2017 za ta sake tsara sabon jadawalin ranakun da za...
Ana dai da tabbacin cewa Atiku ya dade ya na harin kujerar shugabancin kasar nan, kuma a 2019 ma zai...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar, ya jaddada cewa matukar ana so a kai ga biyan bukatar shirin tsarin iyali...
Buhari ya nuna wannan fushin ne ranar Litinin yayin da ya ke taro da Majalisar Sarakunan Gargajiya na Najeriya, a...
An sha kama Musa ba sau daya ba
Sai dai kakakin ‘yan sandan bai yi wani bayani ko an biya diyya ba.
wannan mulki na shugaban jami’ar mai ci yanzu, zai ci gaba da kasancewa ya kara daga martabar ilmi a jami’ar.
Gwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne...
Hadarin inji Daura, ya ritsa da fasinjoji 34 wadanda ke cikin mitocin haya biyu,
wannan abin takaici ne, abin kunya ne kuma abu ne da al'umma ya kamata gaba daya a tashi tsaye a...