SUKUK: Gwamnatin Najeriya ta saki naira biliyan 100 domin gina titina 25
Gwamnatin Tarayya ya saki zunzurutun kudi har naira biliyan 100 domin aikin gina titina har 25 a fadin kasar nan....
Gwamnatin Tarayya ya saki zunzurutun kudi har naira biliyan 100 domin aikin gina titina har 25 a fadin kasar nan....
Ya kara da cewa mata kimanin 54,911 Boko Haram su ka kashe wa mazaje. Inda ya kara da cewa akasarin...
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
Jam'iyyu 28 ne daga cikin 46 su ka cika wancan sharuddan nada Kwamitin Gudanarwar Jam'iyya na Kasa.
Sanata Aliyu Wammako ne zai binciki kwamitin wanda ya kunshi Tayo Alasoadura, Akpan Bassey, Samuel Anyawu da Ahmed Ogembe. Sauran...
Yanzu dai hukumar zabe na jiran umarnin Babbar Kotun Tarayya ne.
Ministan ya nuna takaicin fallasa wasikar, ta bakin kakakin yada labaran Ma'aikatar Albarkatun Man Fetur, Idan Alibi.
Ya yanke wannan shawara ce a ranar Laraba, yayin da wasu shida daga cikin wadanda ake tuhumar su ka nemi...
Daga nan sai ta roki Shugaba Buhari ya rika mutunta ta kamar yadda ya ke mutunta uwargidan marigayi Shugaba Umaru...
Na gode kwarai, a yi hutun ranar 'yanci lafiya.