Arewa ba ta fargabar sake fasalin Najeriya- Inji Tambuwal
Tambuwal ya ce Arewa ba ta fargabar duk ma abin zai iya wakana ko yadda yankin Arewa zai kasance bayan...
Tambuwal ya ce Arewa ba ta fargabar duk ma abin zai iya wakana ko yadda yankin Arewa zai kasance bayan...
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.
“Allah ya kai mu 2019 lafiya, a fito a fafata, mun yi shirin kokawar neman cin zabe a kowane mataki.”
irin haka ta faru tsakanin Ministan Shari’a Abubakar Malami da Shugaban EFCC, Ibrahim Magu.
Buhari ya ce: “Kafin gwamnatin mu, bakon abu ne jam’iyya mai mulki ta fadi zaben gwamna, zaben Majalisar Tarayya ko...
Zaratan Dogaran Tsaron Fadar Sarkin sun bude masa wuta, inda su ka kashe shi tun a bakin kofar shiga fadar.
An kama buhuna goma a wani samame wani wuri daban.
Yayin da Hukumar Daukar Malaman Makaranta ta Najeriya ke auna nagartar ilmi ta hanyar kwararrun malamai, ita kuwa WAEC ta...
Ali ya ce a cikin 2017 an kama motoci 265, amma kuma an karbi haraji na naira bilyan 6.625.
An kaddamar da shi a Karamar Hukumar Geidam ta jihar Yobe.