Alkali ya bada belin barayin kudin fansho
An dage sauraron karar zuwa ranar 23 Ga Janairu, 2018.
An dage sauraron karar zuwa ranar 23 Ga Janairu, 2018.
‘Lokaci ya yi da za a fitar da talakawa daga fama da radadin yunwa, zuwa inda za su rika kwana...
Shugaban Hukumar Agajin Gaggawa na Jihar Lagos, Adesina Tiamiyu ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da faruwar hadurran.
An basu kwanaki 30 su ware, ko a fatattake su.
Ya umarci Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Joshak Habila, da ya tabbatar da maida wa gwamnan jami’an tsaron sa.
“Ina farin cikin cewa dukkan tabargazar da aka yi lokacin Jonathan, ba na kan aiki na ne.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shigo da tsarin hura usur, tare da yin alkawarin bayar da kashi 5 bisa 100 na...
A ranar 5 Ga Oktober, Ministar Harkokin Kudade, ta mika cakin kudin na SUKUK har naira biliyan 100 ga Ministan...
Kasafin 2018 da ya gabatar cikin makon da ya gabata ya na cike da ayyukan ci gaba da za a...
A ta bakin sa, shirin zai dogara ne kacokan wajen bi gida-gida da lungu-lungu ana wayar wa mutane kai dangane...