Artabu ya kacame tsakanin EFCC, SSS da NIA a Asokoro
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
An hana motoci wucewa ta kan titin, wanda hakan ya sa unguwar Asokoro ta yi cancak da dandazon motoci.
A kasa ya rika zuwa firamare daga Uga zuwa Oko, tafiyar kilomita 8 zuwa da dawowa.
'yan bautar Kasa basu zo wuraren zabe da wuri ba.
Gwamnan dai ya jefa kuri’a karfe 10am na safe a Firamare ta Eri
A wasu wuraren, masu kada kuri’a sun rika damka katin zaben su ga wadanda ke raba musu kudi.
“Kungiyar mu ta na da rassa a dukkan fadin jihohin mu 36, da kuma wasu kasashe a duniya.
Shi ne gwamnan da ya fara kaddamar da shari’ar musulun ci, har aka yanke wa wani haddin datse masa hannu...
Ganin haka ne sai Adeniyi ya yanke shawarar bayar da hakuri ga jami’an tsaron.
Jam’iyyar ta kafa kwamiti da zai yi nazarin kowane korafi tare da gano yadda za a magance su.
Yayin da aka karanto musu tuhumomin da ake yi musu, su biyun dai ba su amsa cewa sun aikata laifin...