ƘARSHEN ALEWA: Yadda Sojojin Najeriya suka kashe ƙasurgumin ɗan bindiga, Halilu Sububu
Rahoton wanda Kakakin Yaɗa Labaran Shugaba Bola Tinubu, Abdul'aziz Abdul'aziz shi ma ya tabbatar a shafin sa na Facebook
Rahoton wanda Kakakin Yaɗa Labaran Shugaba Bola Tinubu, Abdul'aziz Abdul'aziz shi ma ya tabbatar a shafin sa na Facebook
Majalisar Zartaswar Jihar Jigawa ta amince a biya Naira biliyan 30 kuɗin somin-taɓin fara aikin kwangilar titina 45 a faɗin...
Ya ci gaba da cewa ambaliya ta lalata gidaje 6,583, yayin da mutum 38,815 ambaliyar ta shafa.
Cikin makon jiya PREMIUM TIMES Hausa ta buga cewa Bankin Zenith ya ci ribar Naira biliyan 578 cikin watanni shida.
Ali ya ce farmakin kakkaɓe 'yan ta'adda da sojoji suka kai an yi haka don kakkaɓe 'yan ta'adda a yankin...
'Yan bindiga sun bindige Mairariya bayan sun ɗan ƙara matsawa gaba kaɗan, kuma suka ƙwaƙule aljihun sa, suka tafi da...
A cikin wata takarda ga manema labarai da ya sa wa hannu a ranar Talata, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar...
Gwamna Dikko Raɗɗa na Jihar Katsina ya sake bayyana irin ƙamarin da matsalar tsaro ke ƙara yin muni a Katsina.
Ya ce kwamitin ya na kuma tsara yadda za a daina karɓar haraji kan abinci, kayyakin inganta lafiya da kuma...
Hukumar SSS ta bayyana cewa duk da jami'an tabiyu sun ziyarci ofishin SERAP a Abuja ranar Litinin, ta ce ba...