YUNƘURIN MAIDA TSOHON SARKI: Gwamnan Kano ya bada umarnin a kama Aminu Ado bayan ya shigo Kano cikin dare
Ya bada umarnin a kama shi saboda ya shigo Kano kwana biyu bayan cire shi, domin ya tayar da fitina.
Ya bada umarnin a kama shi saboda ya shigo Kano kwana biyu bayan cire shi, domin ya tayar da fitina.
Rincimin kaɗe-kaɗe da bushe-bushen Sarki sun ɓarke a Gidan Gwamnatin Kano, bayan isar Mai Martaba Muhammadu Sanusi.
Gwamna Abba Kabir-Yusif na Kano ya umarci sarakuna biyar da aka tuɓe su fice daga fadar su cikin sa'o'i 48.
Hakan na zuwa ne jim kaɗan bayan bayyana sake naɗa Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano baki ɗaya
Ba yau aka fara ƙirƙirar masarautu kuma aka rushe su ba. A 1981 tsohon Gwamnan Kano, Marigayi Abubakar Rimi ya...
Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ta na goyon bayan a bai wa...
"Idan har Jigawa za ta iya noma kashi 27 na yawan shinkafar da ake buƙata a ƙasar nan, to kenan...
Kuma zai kula da kadarorin masarautu domin tabbatar da an koma kan turbar mulki wanda ake a kai kafin a...
Amma a ranar Talata, kotu ta bada belin Kyari domin ya je gida ya halarci jana'izar mahaifiyar sa a Jihar...
Ya ce, “Ba za a yi gagarumin biki a ranar cikar gwamnatin shekara ɗaya ba, ba za a yi biki...