RUƊANIN SARAUTAR KANO: Kwankwaso ya nemi Tinubu ya gaggauta hana ɓarkewar mummunar fitina a Kano
Kwankwaso ya ce Tinubu kada ya bari a haifar da ruɗanin da za a hana gwamna aikin sa wanda dokar...
Kwankwaso ya ce Tinubu kada ya bari a haifar da ruɗanin da za a hana gwamna aikin sa wanda dokar...
Kwamishinan Shari'a na Jihar Kano, Haruna Isah-Dederi ne ya bayyana haka, kamar yadda rahotanni suka wallafa.
Daga cikin mutum 27 da aka sace bayan Sallar Tarawi a ranar 10 ga watan azumi, mun biya Naira miliyan...
Daga nan Mai Shari'a Bogoro ya umarci EFCC ta buga sanarwar ƙwace kuɗaɗen a jaridun da ake bugawa a kowace...
Akwai alamomi da ke nuna cewa shi kan sa Aminu Ado ya na fakon samun damar a shiga da shi...
Ya ce suna riƙe da tutar su ta Boko Haram kuma ya yi iƙirarin cewa yanayin maganar su ya yi...
Wallahi, wallahi, wallahi duk wani bakane, Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Muhammad Sanusi II shine zabin sa, kuma shi suke...
A ɗaya ɓangaren kuma Aminu Ado ya kafa fada a Gidan Nassarawa, gidan da ake binne gawarwakin wasu sarakunan Kano.
Cincirindon jama'a magoya bayan Sarki Sanusi sun yi dafifi a fadar sarki domin nuna goyon baya gare shi.
Tun cikin daren jiya dai Sarki Muhammadu Sanusi II ya isa cikin Gidan Sarki tare da rakiyar Gwamna, mataimakin sa...