Zuwa Ga Masoyiyata: Ina taya Masoyiyata, abar ƙaunata, rabin raina, Remi, murnar cika shekaru 64 a duniya – Tinubu
A shimfiɗaɗɗiyar wasikar soyayya, zuwa ga Remi, Tinubu ya ce a kullum yana alfahari da ita a matsayinta ta matarsa.
A shimfiɗaɗɗiyar wasikar soyayya, zuwa ga Remi, Tinubu ya ce a kullum yana alfahari da ita a matsayinta ta matarsa.
Sakamakon farko-farko da ya fara fitowa na zaɓen gwamna a Jihar Edo, ya nuna jam'iyyar PDP da APC ke kan...
Oshiomhole wanda ya kammala wa'adin sa na gwamna shekaru takwas da suka gabata, ya yi wannan kira lokacin da ya...
A bar dimokraɗiyya ta yi aiki. A ƙyale ejan na kowace jam'iyya a shiga Cibiyar Tattara Sakamakon Zaɓe, domin yin...
Kungiyar ta yi kira ga INEC da jami'an tsaro su ɗauki matakan gaggawa, domin tabbatar da zaɓe cikin lumana kuma...
Ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan Jihar Edo, Asue Ighodalo, ya ce shi ne zai lashe zaɓe fintinkau da...
Oshiomhole, wanda a yanzu sanata ne daga Jihar Edo, ya bayyana haka a lokacin da ya je jefa ƙuri'a a...
Okpebholo, ya yi wannan furucin ne ga manema labarai bayan ya jefa ƙuri'a a rumfar zaɓen sa ta Unit 03,...
Wata mata mai suna Grace Omonuwa, ta ce a halin da ake ciki, babu abin da ya fi abinci muhimmanci...
Kenan wannan jadawalin bai ƙunshi sunayen waɗanda suka bayar ba daga ranar 19 ga Satumba zuwa zuwa yau Juma'a.