ZAƁEN GWAMNAN EDO: Ƙungiyar YAIGA ta yi gargaɗin ‘yan da tsiya-tsiya za su yaga rashin mutuncin tada rikici da sayen ƙuri’u a ƙananan hukumomi takwas
YIAGA ta yi nuni da cewa an tsarma 'yan ƙungiyar asiri a kamfen da kuma kwararar ƙananan bindigogi sosai a...






































