GUGUWAR SABON YAJIN AIKI: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce ba za ta amince Gwamnati ta ƙara ‘yan dubunnai kan Naira 60,000 da ta yi ba
Shugaban Ƙungiyar TUC, Festus Osifo ne ya bayyana haka, ranar Litinin cikin wata tattaunawar da aka yi da shi a...
Shugaban Ƙungiyar TUC, Festus Osifo ne ya bayyana haka, ranar Litinin cikin wata tattaunawar da aka yi da shi a...
Yayin da aka dakatar da yajin aiki, yanzu kuma hankula sun karkata domin jin ranar ta za a koma kotu,...
Daga baya an ceto mutum shida, waɗanda dukkan su sun ji raunuka, kuma aka garzaya da su wata cibiyar kula...
Su na jayayyar cewa haƙƙin 'yan yankin Arewa ta Tsakiya ne aka bai wa Ganduje, ɗan yankin Arewa maso Yamma.
An cimma yarjejeniyar cewa Gwamnatin Tarayya ta amince za ta yi ƙarin mafi ƙanƙantar albashi fiye da Naira 60,000
Jami'an tsaron Najeriya ba su cancanci yi masu kisan gilla ko kai masu hari ko ta wane halin ba a...
Sauran ƙananan tashoshin bada wutar lantarki da aka katse sun haɗa da ta Ganmo, Benin, Ayede, Olorunsogo, Akangba da Osogbo.
Shugaban MURIC, Farfesa Ishaq Akintola ya ce MURIC ba ta ce kada a tafi yajin aiki ba, amma a bari...
Daga nan ya roƙe su da su yi zurfin tunanin abin da ƙarin albashi mai ɗimbin yawa haka zai iya...
Idris ya yi kira ga Ƙungiyar Ƙwadago da ta koma kan teburin tattaunawa tare da rungumar albashi mai ma’ana da...