MATSALAR TSARO A ZAMFARA: ‘Yan bindiga sun kashe ‘Yan Sandan Mobal 7 a yankin Zurmi
Ya ce 'yan bindiga sun ƙone gidaje biyu da rumbuna da yawa, kuma sun saci raƙuma uku, shanu, tumaki da...
Ya ce 'yan bindiga sun ƙone gidaje biyu da rumbuna da yawa, kuma sun saci raƙuma uku, shanu, tumaki da...
An ce maharan sun sake kai wani harin a Dogon Ruwa, 'Yarkuka, Rimi, Lezumawa da wasu ƙauyukan.
Ganau ya shaida cewa maharan sun mamaye fadar suka fara harbi sama ko ta ina, kafin su yi awon-gaba da...
Ƙudirin dai tun da farko Shugaban Ƙasa ne Bola Tinubu ya gabatar da shi ga Majalisar Dattawa, domin ta amince...
Hakan kuma zai ƙara wa Nijeriya suna a matsayin kasuwa mai ingantacciyar hanyar nazarin kafafen yaɗa labarai
Wannan godiyar na ƙunshe cikin wata sanarwar da Kakakin Yaɗa Labaran Gwamnan Kano, Sanusi Bature ya fitar a ranar Alhamis.
Akwai shirin bayar da aiki na J-Cares, Shirin Tallafa Wa Matasa yin Sana'o'i da kuma Shirin Ɗanmodi Mobilization Group.
Ya ce hakan ya zo ne daidai lokacin da gwamnatin tarayya ke buƙatar ƙarin kuɗaɗen shiga a ɓangaren ɗanyen mai...
Jami’an tsaron sun kuma hana kowa shiga harabar kotun, sai iya waɗanda suke da hurumi a shari’ar da 'yan jarida.
Ta yaya ma'aikaci zai iya yin aiki ana biyan sa Naira 50,000.00 a wata? Nawa zai biya kuɗin mota zuwa...