Kotu ta ce Sadiya ta bayar da bayanan yadda ta raba Naira biliyan 729 ga marasa galihu miliyan 24.3, cikin watanni shida
Mai Shari'a ya ce Sadiya ta bai wa SERAP cikakken bayanin irin tsarin da aka bi wajen zaɓen waɗanda suka...
Mai Shari'a ya ce Sadiya ta bai wa SERAP cikakken bayanin irin tsarin da aka bi wajen zaɓen waɗanda suka...
Idris ya yi nuni da cewa gwamnati ta ba kafafen yaɗa labarai damar su yi suka da kuma kare ‘yancin...
Da ya ke magana da Yarabanci, Sanwo-Olu ya yi masu bayanin muhimmancin yin taka-tsantsan wajen kashe kuɗaɗe ga ɗan fansho.
Mai Shari'a Joyce ta ce EFCC ta yi namijin ƙoƙari sosai wajen tabbatar wa kotu cewa da kuɗaɗen sata Maina...
Ya ce akasari yanzu ba kowa ke iya cin ƙwai kuma 'yan kaji ƙananan sabbin ƙyanƙyasa, su ma cinikin su...
. A Arewa maso Yamma kuwa, matsalar ƙarancin ruwan sama da ake fama da shi, ta kai ko a ranar...
Ana tuhumar Bankin Polaris da da wani ma'aikacin bankin mai suna Chinenye Duru da laifin aikata zambar Naira biliyan 16.5.
Aliko, wanda shi ne mafi ƙasaitaccen attajiri a Afrika, ya ce a wannan hali
Kakakin EFCC Wilson Uwujaren ya tabbatar da labarin mutuwar jami'in na su, sai dai ya ce su na jiran sakamakon...
Gwamnati za ta tabbatar da cewa an cika dukkan sharuɗɗan da bankin ya gindaya, kamar yadda doka ta tanadar