Yadda aka damƙe wata mata lokacin da take ƙoƙarin yin ‘sumogal’ ɗin muggan ƙwayoyi cikin Kurkukun Abuja
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare...
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare...
Sai dai ya ce amma ana jawo kamfanoni masu zaman kan su domin haɗa hannu wajen ƙara inganta asibitocin domin...
Ya ce tuni ƙananan hukumomi sun daina samun kuɗaɗen da gwamnatin tarayya ke bai wa gwamnonin jihohi domin su ba...
Idris ya ce, "maƙasudin yin hakan shi ne domin mu tabbatar da Majalisar Tantance Kwangiloli mai tasiri da karsashi ta...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ne ya bayyana haka a majalisa a ranar Talata.
Ya bayyana dalilai irin su matsalar tsaro, cire tallafin fetur da karyewar darajar Naira a kasuwar canji.
An gurfanar da Shi ranar Laraba a Kotun Shari'ar Laifukan Fyaɗe da Cin Zarafi a garin Awka, Jihar Anambra.
Tinubu ya ce a duk lokacin da bai samu sukunin zaman kwamiti ba, to Jega ne zai jagoranci zaman kwamitin.
Kuma ya na da kyau mu warware wata mummunar fahimta da Ministan Yaɗa Labarai ya yi kan wasu labarai da...
Layin mai a gidajen mai ya kunno kai daga ranar Alhamis a Abuja, yayin da masu ababen hawa su ke...