Yadda matata ta gamu da wani irin ciwon kai bayan shan matsattsen ruwan lemo da aka sa masa sinadarai domin nunar-wuri — Yemi Osinbajo
Sai dai tsohon mataimakin shugaban ƙasar bai bayyana irin abin da binciken ɗakin gwaje-gwajen ya gano a cikin ruwan lemon...





































