Gwamna Mutfwang ya buƙaci shugabannin Arewa su magance matsalar almajirai ta hanyar bunƙasa ilimi
Fintiri ya ce tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayyar zai iya amfani da kuɗinsa wajen abin da ya shafi rayuwarsa kaɗai
Fintiri ya ce tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayyar zai iya amfani da kuɗinsa wajen abin da ya shafi rayuwarsa kaɗai
Hare-haren sun biyo bayan rahotannin cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun buƙaci mazauna garin Kebbe su biya...
WHO ta buƙaci ma'aikatan lafiya su tattauna da masu shan taba, musamman waɗanda ke shirin samun ɗa game da illolin...
Haka kuma hukumar ta buƙaci fasinjoji su bi sabon umarnin tare da bai wa ma’aikatanta haɗin kai yayin shiga motocin.
Al’ummar Mussa da Lassa da sauran al’ummomin da ke kewaye da sun fara fuskantar taɓarɓarewar tsaro ne tun kafin sace-sacen...
Haka kuma, jihar fulato ta bayar da rahoton samun waɗanda ake zargin da kamu da cutar a ƙananan hukumomin Jos...
Rundunar ta ce za ta haɗa kai da sauran hukumomin tsaro wajen tabbatar da bin dokokin, ta hanyar kama waɗanda...
Jaridar The PUNCH ta ruwaito cewa kotun ba ta karɓi wata ƙara ba yayin da wa’adin kwanaki 21 ya ƙare...
An kama Tukur Ado, 25; Musa Ibrahim, 42; da Isah Madaki, 50, tare da ƙwato saniyar da ke cikin motar...
Sai dai matar tasa ta musanta zargin mijinta yayin da shi ma malam Gumi ya kai ƙarar Idris bisa zargin...