Yadda ‘Yan bindiga suka kashe mutum 9 ‘yan gida ɗaya ciki har da jariri ɗan wata biyu a Filato
Sai dai ƙungiyar Miyetti Allah (MACBAN) ta yi watsi da irin waɗannan zarge-zargen da ake yi mata na kai hare-hare.
Sai dai ƙungiyar Miyetti Allah (MACBAN) ta yi watsi da irin waɗannan zarge-zargen da ake yi mata na kai hare-hare.
Ana zarginsa da ƙirƙirar jabun takardun shaidar karatu da kuma bayar da bayanan ƙarya yayin neman muƙamin minista.
Ta ƙara da cewa tallafin zai taimaka wa wadanda suke da ƙananan sana’o’i kamar masu sayar da kayan miya da...
Al Thani ya miƙa mulki ne ga ɗansa, Tamim mai shekara 33 a lokacin, a shekarar 2013 bayan shafe shekaru...
Sufurtan dan ‘yan sanda da ke kula da tsaron gidan gwamnatin jihar Cross Rivers na cikin waɗanda ake ƙara.
Shugaban ma’aikatan jihar, Yakubu Haidara, ne ya sanar da haka a ranar Alhamis a Gusau a yayin da yake karɓar...
IN KAJI MAKAHO: ‘Yan sanda sun gurfanar da ‘DJ Chicken’ a gaban kotu kan iƙirarin zai kashe Seyi Tinubu
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake nanata matsayarsa na ƙin biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane, inda...
Ana gurfanar da Abba tare da Mahmud Usman, wanda aka fi sani da Isah Adam a gaban kotu bayan kama...
Sai dai lauyan da ke kare shi, Edward Sunday, ya buƙaci kotun ta yi la'akari da takardar neman beli da...