An kashe mutum 1, mutane 7 sun jikkata bayan wani harin ‘yan bindiga da ya jawo ramuwar gayya a Katsina
“Mutane sun fito daga ƙauyuka daban-daban. Sun taru da yawansu tare da rufe mahaɗar hanyar, wanda hakan ya hana motoci...
“Mutane sun fito daga ƙauyuka daban-daban. Sun taru da yawansu tare da rufe mahaɗar hanyar, wanda hakan ya hana motoci...
Sanatan ya nuna damuwa cewa jihohi da dama ba su da ƙarfin ɗaukar nauyin kuɗaɗen da za a riƙa kashe...
Shema ya ce, ƙungiyar tana da tsarin shugabanci a dukkan ƙananan hukumomi 34 da mazaɓu da rumfunan zaɓe.
Ofishin jakadancin ya bayyana tattaunawar a matsayin muhimmiya, yana mai cewa Amurka na ci gaba da ƙarfafa dangantakarta da Najeriya
Majalisar ta ce za ta sake nazarin sabon ƙudurin da Shugaba Bola Tinubu ya aike mata kan kafa ‘yan sandan...
Shugaban ya ce duk da ƙalubalen da ke tattare da shugabanci, Buhari ya ci gaba da samun amincewa da ƙaunar...
Jami'in hulɗa da jama'a na rundunar, Abubakar Sadiq-Aliyu, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar...
Bayan wannan umarni, lauyan masu gabatar da ƙara ya sauya tambayarsa, inda ya nemi Maishanu ya bayyana yadda
Goni ya ce hotunan tauraron ɗan adam da aka samu bayan artabun sun nuna yadda 'yan ta'addan ke kwashe
Ma’aikatar ta ce za ta gudanar da tattaunawa mai zurfi da hukumomin shirya jarrabawa, ma’aikatun ilimi na jihohi