Gwamnatin Zamfara ta fara biyan kudaden sallaman ma’aikatan da suka yi ritaya daga 2011 zuwa 2024
Zuwa yanzu kwamitin ta gano ma'aikatan 3,880 inda ta biya naira 4,860,613,699.22 domin sallaman ma'aikata 2,666 daga cikin su.
Zuwa yanzu kwamitin ta gano ma'aikatan 3,880 inda ta biya naira 4,860,613,699.22 domin sallaman ma'aikata 2,666 daga cikin su.
Daga nan ne aka ɗauki hotunan wurin da abin ya faru tare da kai gawar babban asibitin Isolo inda aka...
Na yi matuƙar farin ciki da wannan karramawa kuma ta yi min ƙaimi na ganin na cigaba da aiki ba...
Likitan ya yi wannan kira ne a yayin tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na ƙasa, NAN, a ranar Juma’a a...
A cewar sufeton wannan ya saɓa da sashe na 234 na kundin manyan laifuka na jihar Ekiti na 2021.
Masanin lafiyar zuciyar ya bayyana cewa yawan sikari a cikin jini na da alaƙa da cutar sikari wanda hakan kan...
Shi ma takwaransa na majalisar dattawa Godswill Akpabio ya karanta wannan wannan wasiƙa ta shugaban ƙasa zauren majalisar.
Sannan an amince da kashe Naira miliyan 400 a matsayin wani ɓangare na kuɗin shirin RUWASA wanda haɗin guiwa ne...
Majalisar ta nuna ƙin jininta da nuna mata bambancin da aka yi, inda ta ce ai Akpabio da Tajudeen ɗan...
A cewarsa, akwai muhimman abubuwa da suka shafi majalisar da suke da buƙatar a duba su, amma ba su ce...