KU KWAIKWAYI KADUNA: Uba Sani ya kawo karshen matsalar sufuri ga talakawan Kaduna ta hanyar CNG, kyauta ake daukarsu – Tinubu ga Gwamnonin Najeriya
Gwamnan ya ce Kaduna ita ce jiha ɗaya tilo a Najeriya da ke samar da zirga-zirgar motocin CNG kyauta ga...





































