RAHOTON MUSAMMAN: Dubban mutane a jihar Jigawa sun nuna farin cikinsu da shirin kiwon lafiya Kyauta a Jihar
Fatima ta ce tana cikin waɗanda suka ci gajiyar shirin lafiya na gwamnatin da ta gabata, kuma wannan tamkar cigaban...
Fatima ta ce tana cikin waɗanda suka ci gajiyar shirin lafiya na gwamnatin da ta gabata, kuma wannan tamkar cigaban...
A cikin jawabin da ya yi, Mista Edun, ya ce kwamitin da yake jagoranta ya yi wani zama a ranar...
Gwamnan ya bayyana hakan ne mako biyu da suka wuce inda ya nuna ƙarfin guiwarsa na lashe zaɓen da ake...
Sannan ya yaba wa Ministar Fikira da Al’adu da Tattalin arziƙi na Fasaha barista Hannatu Musa Musawa saboda irin
Sai dai, Adepoju, ya yi watsi da ƙananun maganganu da ake yi cewa dawowar Musa ka iya zama barazana ga...
Farashin man fetur ɗin dai ya tashi ne daga Naira 998 zuwa Naira 1030 a tun daga ranar Laraba a...
NAN ta rawaito cewa ɗan sandan da aka kashe yana aiki ne a ƙarƙashin wata runduna ‘yanda ta jihar Legas.
Sannan ta ce jami’an hukumar a ƙarƙashin babban jami’inta, Ambrose Odoh, ya jagoranci kai samamen bayan samun bayanan sirri.
Shin ka gamsu da irin tallafin da gwamnatin tarayya ke ba wa fannin noma, musamman a gwamnatin tarayya
Sannan ministocin sun yaba wa gwamna Namadi saboda tsare-tsaren gwamnatinsa na bai wa al’umma fifiko da ƙoƙarin inganta rayuwarsu.