DOKAR TA ƁACI: Majalisar Dattawa ta koka game da yawan yara mata da ba su zuwa makaranta
Sannan ta buƙaci gwamnatin ta ƙaddamar da dokar da za ta hana yi wa yara mata kaciya domin kare ‘yancinsu.
Sannan ta buƙaci gwamnatin ta ƙaddamar da dokar da za ta hana yi wa yara mata kaciya domin kare ‘yancinsu.
Ajaero ya ce ƙungiyar na cike da takaicin wannan al’amari, inda ya ƙara da cewa, “ya fili yake cewa abin...
Daraktar hukumar shiyyar Arewa-maso-gabas, Kenneth Azukwe, ta ce haramtattun kayayyakin sun haɗa da magunguna da abinci da sauransu.
Makarantar Fasaha ta Massachusetts (MIT) ta ƙasar Amurka wacce ta matsa da taku ɗaya, inda ta zama ta biyu jerin...
Ya ce ‘yan sanda sun bibiyi wanda ake zargin mai shekaru 45 a ranar 3 Oktoba a ƙauyen Sabon Gida...
Ta kuma ce ta lura cewa an ƙara albashin likitoci a watan Agusta kuma nan take gwamnati ta aiwatar da...
Kotun Ƙolin Musuluncin ta ce tana da muhimman bayanai game da batun matsalar tsaro tun daga lokacin tsohon shugaban ƙasa
Jihohin sun yace sun dogara ne da kundin tsarin mulki kuma duk dokar da ta saɓa wa kudin tsarin mulki,...
Sannan ya jaddada buƙatar yin aiki domin kare martabar jam'iyyarsu ta APC wanda shi ne zai tabbatar da nasararta a...
Ya kuma ba da tabbacin cewa Dakarun Tsaro na jihar za su ƙara himmatuwa wajen kai wa ‘yan bindigar hari...