NNPC da matatar Dangote sun ƙulla wata yarjejeniyar wadatar da iskar gas a Najeriya
wannan haɗin guiwa muhimmin mataki ne na tabbatar da nasarar matatar Ɗangote wajen gudanar da ayyukanta da kuma bunƙasa
wannan haɗin guiwa muhimmin mataki ne na tabbatar da nasarar matatar Ɗangote wajen gudanar da ayyukanta da kuma bunƙasa
Dole ne mu yaba wa jami'an tsaro kan namijin ƙoƙarin da suka yi kuma har yanzu suna kewayen dajin," in...
A ƙarshe mahalarta taron sun nuna muhimmancin gaskiya da lura da kyakkyawan shugabanci wajen yaƙi da cin hanci da rashawa.
kama wannan yarinya saƙo ne mai munin gaske kuma wanda zai sanya tsoro ga waɗanda ke cikin mawuyacin hali.”
Sannan Bala ya ce KEDCO za ta sayi wata wutar megawat 16 daga tashar wuta ta Tiga da Challawa da...
Shi ma mista Ewalefoh ya ce akwai buƙatar haɗin guiwa tsakanin kamfanoni masu zaman kasu da domin farfaɗo da ɓangaren...
Shugaban jami'ar Yusuf Baba-Ahmed, ne ya bayyana hakan a yayin bikin yaye ɗalibai karo na 11 da aka yi a...
Wani bincike da aka yi a shekarar 2021 ya nuna cewa ƙungiyar Lakurawa ta shigo Najeriya ne bayan goron gayyatar...
Sannan ana zargin Matawalle da siya wa ɗan bindiga Kachalla Auwalun Daudawa, gida a Damba da ke Gusau a babban...
Kwamitin ya ƙunshi ministocin ƙasshen Najeriya da Egypt da Qatar, Turkey da Indonesia da Palestine, da Jordan.