RANAR ‘YAN MAZAN JIYA: Rundunar sojin Najeriya na cigaba da samun gagarumar nasara kan ta’addanci – in ji gwamnan Ekiti
Daga nan ne mista Oyebanji ya buƙaci al’umma da ƙungiyoyi masu zaman kansu da su tallafa wa iyalan waɗanda suka...
Daga nan ne mista Oyebanji ya buƙaci al’umma da ƙungiyoyi masu zaman kansu da su tallafa wa iyalan waɗanda suka...
Ya kuma ce yawancin ofisoshin hukumar da ke faɗin jihohin Najeriya duk sun lalace kuma hukumar na buƙatar kuɗi domin...
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Nafiu Abubakar, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya...
Daga nan ne kotun ta ba da umarnin mayar da shari’ar zuwa babbar kotun jihar Kano wacce ke da hurumin...
Hukumar ta kuma shawarci wasu alƙalai uku da su ajiye aiki tare da gargaɗin wasu alƙalan biyu bisa sakacin aiki.
A ranar Laraba, gwamnatin tarayya ta jaddada aniyarta ta sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na biyan mutanen yankin...
Sanata Ningi ya ƙalubalanci 'Tinubu' ua yi wa ƴan Najeriya filla-filla kan yadda take kashe tallafin man fetur da ta...
Sannan ya ce, shugaba Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa ne saboda mara masa baya da ƴan Najeriya suka yi.
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta jingine hukuncin da ya soke naɗin da aka yi wa sarkin Kano Muhammadu Sunusi...
Gabaɗaya an kashe 'yan ta'adda 34 da ƙwace makamai bindiga AK47 guda 23 da kwanson alburusai guda 200," ya cewarsa.