Sojojin Najeriya sun hallaka ƙasurgumin kwamandan ƴan ta’adda Munzur Ya-Audu – In ji DHQ
A cikin makon gabata sojoji sun kashe 'yan ta'adda 115, sun kama wasu 238 sannan sun ceto mutum 138 da...
A cikin makon gabata sojoji sun kashe 'yan ta'adda 115, sun kama wasu 238 sannan sun ceto mutum 138 da...
Jami'an hukumar sun kama barasa katan 78 a wuraren shan barasa uku a garin Kazaure dake karamar hukumar Kazaure.
Kotun ta caji Kehinde dake zama a Elebu a Moniya a Ibadan da laifin fyade bayan rundunar 'yan sandan jihar...
Shugaban fannin aiyuka na kungiyar Blessing Muhammed ta sanar da haka a wani taro da suka yi a garin Dutse...
Yaran sun ce wadannan matsaloli na daga cikin hanyoyin dake cutar da rayukan yara da hana su samun ilimin boko...
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Tochukwu Ikenga ya tabbatar da aukuwar lamarin inda yake cewa Nnamdi na tsare a ofishinsu.
Jami'in yada labarai na rundunar Edward Buba ya ce sojojin 10 sun ji rauni sannan wasu hudu sun bace a...
Kakakin rundunar Mohammed Dalijan ya sanar da haka a taron da ya yi da manema labarai a garin Gusau ranar...
Hukumar ta Kuma kona muggan kwayoyi asu nauyin kilogiram 8.6 da hekta 1,572 na gonakin da ake noma ganyen wiwi.
Leo ya ce 'yan sanda sun kwato wadannan kaya yayin da suke gudanar da bincike kan Danladi a ofishinsu.